https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Sep 2020
Har yanzu ‘yan Afrika ba su ci moriyar dimukradiya ba – Farfesa Kamilu

Home Har yanzu ‘yan Afrika ba su ci moriyar dimukradiya ba – Farfesa Kamilu
Masanin kimiyyar siyasa da ke Jami’ar Bayero a jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, mulkin dimukaradiyya a yankin Afrika bai yi tasirin da za a iya cewa, an ci moriyar sa ba yadda ya kamata, idan a ka yi la’akari da kasashen da suka cigaba. Farfesa Kamilu Fagge ya bayyana hakan yayin zantawa […]

source https://dalafmkano.com/?p=11628&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=har-yanzu-yan-afrika-ba-su-ci-moriyar-dimukadiya-ba-farfesa-kamilu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: