https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Sep 2020
Hisbah: Cikin mako guda hukumar ta karbi korafe-korafen aure 46

Home Hisbah: Cikin mako guda hukumar ta karbi korafe-korafen aure 46
Babban daraktantan Hukumar Hisba a jihar Kano Dr. Aliyu Musa Aliyu Kibiya ya ce, yanzu haka hukumar hisbah ta karbi korafe-korafen aure 46 a cikin mako guda. Dr. Aliyu Musa Aliyu Kibiya ya bayyana hakan ne a zantawar sa da gidan rediyon Dala a ranar Talata. Ya na mai cewa, “Hukumar ta kuma karbo kudi […]

source https://dalafmkano.com/?p=11440&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=hukumar-hisbah-ta-karbi-korafe-korafen-aure-46-a-cikin-mako-guda

Share this


Author: verified_user

0 Comments: