https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Sep 2020
Inter Milan: Mai tsaron ragar kungiyar ya sabun ta kwantiragi

Home Inter Milan: Mai tsaron ragar kungiyar ya sabun ta kwantiragi
Mai tsaron ragar Inter Milan, Daniele Padelli ya rattaba sabon kwantiragi na tsawon shekara guda a kungiyar sa. Dan wasan mai shekaru 34 wanda kwantiragin sa ya kare, kuma tuni ya kara tsawaita shi har zuwa watan Janairun shekarar 2021. Padelli ya buga iya wasanni 8 a cikin tsawon shekaru 3 da ya yi a […]

source https://dalafmkano.com/?p=11593&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=inter-milan-mai-tsaron-ragar-kungiyar-ya-sabun-ta-kwantiragi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: