https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Sep 2020
Jigawa: Babu niyyar rage wa Jam’ar Sule Lamido Kudin tallafi ba – Hon Kantoga

Home Jigawa: Babu niyyar rage wa Jam’ar Sule Lamido Kudin tallafi ba – Hon Kantoga
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta ce, ba ta da wani kudiri na ragewa ko hana Jami’ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa kudin tallafin da kananan hukumomin jihar ke bata na kashi biyu cikin 100  daga abin da su ke karba daga gwamnatin tarayya. Shugaban kwamatin ilimi na zauran majalisar dokokin jihar Jigawa Hon. Surajo […]

source https://dalafmkano.com/?p=11430&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=jigawa-babu-niyyar-rage-wa-jamar-sule-lamido-kudin-tallafi-ba-hon-kantoga

Share this


Author: verified_user

0 Comments: