https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Jigawa: Mutane 23 sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa

Home Jigawa: Mutane 23 sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa
Kimanin mutane 23 ne su ka mutu a sanadiyar ambaliyar ruwa da ta faru a kananan hukumomin jihar Jigawa 24, yayin da a ka sauyawa iyalai sama da dubu hamsin matsugunan su. Shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Yusuf Babura ne ya tababtar da hakan. Ya na mai cewa, “Galibin wadanda su ka rasun […]

source https://dalafmkano.com/?p=11377&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=jigawa-mutane-23-sun-mutu-sakamakon-ambaliyar-ruwa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: