https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Kaduna: ‘Yan bindiga sun kuma kai hari

Home Kaduna: ‘Yan bindiga sun kuma kai hari
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari yankin Buda da ke karamar hukumar Kajuru cikin jihar Kaduna tare da kashe mutane uku. Shugaban kungiyar mutanen yankin Awemi Maisamari ne ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya ce, “An yi garkuwa da wasu da dama yayin harin, harin ya faru ne a daren jiya Lahadi lokacin da mutane […]

source https://dalafmkano.com/?p=11371&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kaduna-yan-bindiga-sun-kuma-kai-hari

Share this


Author: verified_user

0 Comments: