https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Kano: Majalisa ta kafa kwamiti a kan faduwa jarabawar Kwalafayin

Home Kano: Majalisa ta kafa kwamiti a kan faduwa jarabawar Kwalafayin
Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamitin da zai duba dalilin da ya sa yara suke faduwa jarabawar Kwalafayin, (Qualifying). Kafa kwamitin na mutane takwas ya biyo bayan kudirin da dan majalisa mai wakiltal karamar hukumar Ungogo Aminu Sa’adu Ungoggo ya gabatar a zauren majalisar a kan matsalar faduwa jarabawar. Ya na mai cewa, “Faduwa […]

source https://dalafmkano.com/?p=11257&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kano-majalisa-ta-kafa-kwamiti-a-kan-faduwa-jarabawar-kwalafayin

Share this


Author: verified_user

0 Comments: