https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Sep 2020
Kano: Za a kaddamar da dokar hukunta masu sare bishiyoyi – Dakta Getso

Home Kano: Za a kaddamar da dokar hukunta masu sare bishiyoyi – Dakta Getso
Biyo bayan rahoton da hukumar bada agajin gaggawa ta NEMA ta fitar a kwanakin baya da ke bayyana hasashen ta game da samun ambaliyar ruwa a wasu kananan hukumomi 20 na jihar Kano ya sanya gwamnatin jihar Kano ta fara dashen bishiya kimanin miliyan biyu a sassan jihar Kano da nufin magance kwararowar Hamada da […]

source https://dalafmkano.com/?p=11678&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kano-za-a-kaddamar-da-dokar-hukunta-masu-sare-bishiyoyi-dakta-getso

Share this


Author: verified_user

0 Comments: