https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Sep 2020
Karin farashin wutar lantarki bay a nufin matsantawa al’umma – KEDCO

Home Karin farashin wutar lantarki bay a nufin matsantawa al’umma – KEDCO
Kamfanin rarraba wutar lantarki a jihohin Kano da Jigawa da Katsina KEDCO ya ce, an yi karin farashin wutar lantarki cikin tsari, kuma ba ya nufin matsantawa ga al’ummar kasar nan. Shugaban sashin dabarun kasuwanci da tsare-tsare na kamfanin KEDCO Ahmad Sunusi ne ya bayyana hakan a ranar Talata a zantaw. Ya ce, “Tsarin da […]

source https://dalafmkano.com/?p=11434&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=karin-farashin-wutar-lantarki-bay-a-nufin-matsantawa-alumma-kedco

Share this


Author: verified_user

0 Comments: