https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Sep 2020
Kotu: Matasa sun kashe matashi a kan ya aibata dan siya

Home Kotu: Matasa sun kashe matashi a kan ya aibata dan siya
Babbar kotun jiha mai lamba 9, karkashin mai shari’a Aisha Mahmud ta fara sauraron shaidu cikin kunshin zargin da gwamnatin jiha ke yiwa wasu mutane uku. Gwamnatin Kano dai na zargin wadannan mutane da laifin hada baki da kisan kai laifukan da suka saba da sashi na 97 dana 221 na kundin Penal Code. Lauyan […]

source https://dalafmkano.com/?p=11438&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kotu-matasa-sun-kashe-matashi-a-kan-ya-aibata-dan-siya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: