https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Sep 2020
Kotu na tuhumar matashi da bata sunan budurwa a Facebook

Home Kotu na tuhumar matashi da bata sunan budurwa a Facebook
Kotun majistret mai lamba 86 karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar ta sanya wani matshi a hannun beli. Matashin mai suna Abubakar Muhammad a na zargin shi da laifin bata suna ta hanyar sanya hoton wata budurwa Aisha Ibrahim Babaji, ya hada ta da hotunan batsa ya na yadawa a dandalin sada zumunta na Facebook. […]

source https://dalafmkano.com/?p=11293&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kotu-na-tuhumar-matashi-da-bata-sunan-budurwa-a-facebook

Share this


Author: verified_user

0 Comments: