https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Sep 2020
Kyautatawa iyaye na kawo ci gaban rayuwa – Dr. Khidir

Home Kyautatawa iyaye na kawo ci gaban rayuwa – Dr. Khidir
Babban limamin Masallacin Juma’a na Uhud da ke unguwar Maikalwa kan titin zuwa Zariya, Dr. Khidir Bashir ya ja hankalin al’umma da su rinka kyautatawa iyayen su a koda yaushe, domin su ne silar su ta zuwa duniya. Dr. khidir Bashir ya bayyana hakan ne ta cikin hudubar Juma’a da ya gabatar a ranar Juma’a. […]

source https://dalafmkano.com/?p=11581&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kyautatawa-iyaye-na-kawo-ci-gaban-rayuwa-dr-khidir

Share this


Author: verified_user

0 Comments: