https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Sep 2020
La Liga: Marcos Acuna ya koma Sevilla

Home La Liga: Marcos Acuna ya koma Sevilla
Dan wasan gefen bayan kungiyar kwallon kafa na Sporting CP ta kasar Portugal, Marcos Acuna, ya koma kungiyar kwallon kafa ta Sevilla. Dan wasan yam aye gurbin Sergio Reguilon bayan da ya bar kungiyar ta Sevilla. Dan wasan Acuna dan kasar Argentina ya rattaba kwantiragi na tsawon shekaru hudu a Sevilla, bayan da ta dauke […]

source https://dalafmkano.com/?p=11596&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=la-liga-marcos-acuna-ya-koma-sevilla

Share this


Author: verified_user

0 Comments: