https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Sep 2020
Leeds United: Kocin kungiyar Marcelo Bielsa ya rattaba sabon kwantiragi

Home Leeds United: Kocin kungiyar Marcelo Bielsa ya rattaba sabon kwantiragi
Mai horas da Leeds United, Marcelo Bielsa, ya sake rattaba sabon kwantiragi a kungiyar har zuwa karshen kakar bana. Bielsa mai shekaru 65, kwantiragin sa tuni yak are a karshen kakar da a ka kammala, tun bayan da ya dawo da kungiyar gasar Firimiya a cikin tsawon shekaru 16. A jiya Alhamis mai horaswar dan […]

source https://dalafmkano.com/?p=11565&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=leeds-united-kocin-kungiyar-marcelo-bielsa-ya-rattaba-sabon-kwantiragi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: