https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Sep 2020
Ligue 1: Dan wasan da ya fi kowane dan wasa dadewa a kwallon kafa

Home Ligue 1: Dan wasan da ya fi kowane dan wasa dadewa a kwallon kafa
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Montpellier ta kasar Faransa, Vitorino Hilton, ya kasance dan wasan da ya fi kowane dan wasa a gasar Ligue 1 yawan shekaru a yanzu haka. Dan wasan mai shekaru 43, wanda a yanzu haka ya ke buga gasar, kuma tun cikin shekaru 64 ba a samu wanda ya fi […]

source https://dalafmkano.com/?p=11649&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ligue-1-dan-wasan-da-ya-fi-kowane-dan-wasa-dadewa-a-kwallon-kafa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: