https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Ligue 1: ‘Yan wasan PSG sun kamu da Corona

Home Ligue 1: ‘Yan wasan PSG sun kamu da Corona
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta tabbatar da cewa ‘yan wasan ta uku sun kamu da cutar Corona, bayan gwaji da a ka yi musu. Kungiyar ta tabbatar da hakan a ranar Laraban nan, cewa duka ‘yan wasa da masu horaswa da ma’aikatan ta za su ci gaba da yin gwaji a cikin kwanakin nan. […]

source https://dalafmkano.com/?p=11239&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ligue-1-yan-wasan-psg-sun-kamu-da-corona

Share this


Author: verified_user

0 Comments: