https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Likitoci masu neman kwarewa sun shiga yajin aiki

Home Likitoci masu neman kwarewa sun shiga yajin aiki
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta sha alwashin ci gaba da yajin aikin da ta ambata a baya daga yau 7 ga watan Satumban bana. Wannan na cikin wata sanarwar bayan taro da shugaban kungiyar Dr. Sokomba Aliyu ya fitar. Ya ce, “Za mu shiga yajin aikin ne idan Gwamnati ba ta biya […]

source https://dalafmkano.com/?p=11366&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=likitoci-masu-neman-kwarewa-za-su-shiga-yaji-aiki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: