https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Manchester City: Mahrez da Laporte sun killace kan su

Home Manchester City: Mahrez da Laporte sun killace kan su
‘Yan wasan Manchester City, Riyadh Mahrez da kuma Aymeric Laporte sun killace kan su sakamakon gwajin da a ka yi mu su cewa sun kamu da Covid-19. Mahrez dan wasan gefen kasar Algeria mai shekaru 29 da kuma dan wasan bayan kasar Faransa Laporte mai shekaru 24, yanzu haka ba za su kara daukar horo […]

source https://dalafmkano.com/?p=11380&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=manchester-city-mahrez-da-laporte-sun-killace-kan-su

Share this


Author: verified_user

0 Comments: