https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Sep 2020
Manchester United: Mason Greenwood ya bayar da hakuri

Home Manchester United: Mason Greenwood ya bayar da hakuri
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Mason Greenwood, ya bayar da hakuri dangane da dokar Corona na killace kai da ya karya a kasar Iceland. Green mai shekaru 18, da kuma dan wasan tsakiyar Manchester City, Phil Foden mai shekaru 20, wanda mai horas da kasar Ingila, Gareth Southgate. A karo na […]

source https://dalafmkano.com/?p=11427&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=manchester-united-mason-greenwood-ya-bayar-da-hakuri

Share this


Author: verified_user

0 Comments: