https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Manchester United ta dauki dan wasan Ajax

Home Manchester United ta dauki dan wasan Ajax
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta dauki dan wasan Ajax, Donny van de Beek a kan kudi Fam miliyan 35. Manchester za kuma ta kara Fam miliyan biyar ga Ajax a kan dan wasan. Beek mai shekaru 23 ya rattaba kwantiragin shekaru biyar a United, bayan da ya bugawa Ajax wasanno 175 ya kuma […]

source https://dalafmkano.com/?p=11269&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=manchester-united-ta-dauki-dan-wasan-ajax

Share this


Author: verified_user

0 Comments: