https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Sep 2020
Manchseter City: Ta dauki Lucy Bronze

Home Manchseter City: Ta dauki Lucy Bronze
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City bangaren mata, ta dauki ‘yar wasan gefen kungiyar kwallon kafa ta Lyon, Lucy Bronze. ‘Yar wasan mai shekaru 28, wadda ta lashe gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai har guda uku tare da Lyon. ‘Yar wasan wadda kwantiragin ta ya kare a ranar 31 ga watan Agusta, yanzu […]

source https://dalafmkano.com/?p=11419&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=manchseter-city-ta-dauki-lucy-bronze

Share this


Author: verified_user

0 Comments: