https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Matasa 3 sun gurfana a kotu a kan zargin kisan kai

Home Matasa 3 sun gurfana a kotu a kan zargin kisan kai
Babbar kotun jiha mai zamanta a Miller Road, karkashin jagorancin mai shari’a Aisha Mahmud Ibrahim, ta fara sauraron karar da a ka gurfanar da wasu mutane uku a gabanta da a ke tuhuma da laifin kisan kai. Wadannan mutane sun hada da Aminu Malam da Martins Joseph da kuma Tahir Tanimu, dukkanin su mazauna Unguwa […]

source https://dalafmkano.com/?p=11408&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=matasa-3-sun-gurfana-a-kotu-a-kan-zargin-kisan-kai

Share this


Author: verified_user

0 Comments: