https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Sep 2020
Maza ne su ka fi kamuwa da cutar Laka saboda yawan yin hatsari – Dr. Mijinyawa

Home Maza ne su ka fi kamuwa da cutar Laka saboda yawan yin hatsari – Dr. Mijinyawa
Wata likita da ke asibitin ƙashi na Dala, Dr. Mijinyawa ta ce, maza sun fi samun cutar laka fiye da mata saboda yin hatsari. Dr. Mijinyawa ta bayyana hakan ne aganawarta da gidan radiyo Dala jim kadan bayan kammala shirin Mutambayi likita wanda yake zuwa a tashar Dala daga ranakun Litinin zuwa Alhamis. Ta ce, […]

source https://dalafmkano.com/?p=11571&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=maza-ne-su-ka-fi-kamuwa-da-cutar-laka-saboda-yawan-yin-hatsari-dr-mijinyawa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: