https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Sep 2020
Messi: Zama daram a Barcelona

Home Messi: Zama daram a Barcelona
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi, ya tabbatar da cewa zama daram a kungiyar sa sakamakon ganin tafiyar ta sa ba zai yu ba. Barcelona ta zuba zunzurutun kudi Euro miliyan 700, domin siyan dan wasan ga mai sha’awar daukar sa. Tun bayan da Bayern Munich ta zubawa kungiyar luguden kwallaye […]

source https://dalafmkano.com/?p=11334&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=messi-zama-daram-a-barcelona

Share this


Author: verified_user

0 Comments: