https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Mu na neman dauki a kan matsalar zaizayar kasa – Al’ummar Dandinshe

Home Mu na neman dauki a kan matsalar zaizayar kasa – Al’ummar Dandinshe
Al’ummar Unguwar Dandinshe Gabas da ke karamar hukumar Dala a Jihar Kano, sun yi kira ga Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Dala, Babangida Yakudima da ya kai musu dauki a yankin, sakamakon barazana da su ke fuskanta ta zaizayewar hanyar ruwa da ta taso daga yankin Kurna ta biyo ta Gadar ‘Yan Rodi […]

source https://dalafmkano.com/?p=11363&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=mu-na-neman-dauki-a-kan-matsalar-zaizayar-kasa-alummar-dandinshe

Share this


Author: verified_user

0 Comments: