https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Sep 2020
Nations Cup: An nemi kofin an rasa a kasar Masar

Home Nations Cup: An nemi kofin an rasa a kasar Masar
Hukumar kwallon kafa ta kasar Egypt ta fara gudanar da bincike, sakamakon batan dabo da kofin nahiyar Afrika na kasar Masar ya yi. Hukumar ta sanar da cewa an nemi kofin an rasa sama da kasa a cikin shalkwatar hukumar kwallon kafar kasar dake birnin Alkahira wato Cairo. Kofin na hiyar Afrikan na kasar da […]

source https://dalafmkano.com/?p=11348&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=nations-cup-an-nemi-kofin-an-rasa-a-kasar-masar

Share this


Author: verified_user

0 Comments: