https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Sep 2020
Premier League: Aston Villa ta dauki Martinez daga Arsenal

Home Premier League: Aston Villa ta dauki Martinez daga Arsenal
Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta dauki mai tsaron raga Emiliano Martinez daga Arsenal a kan kudi Fam miliyan 17. Martinez mai shekaru 28 dan kasar Argentina, wanda ya bugawa Arsenal wasanni 23 a kakar bara ciki harda kofin FA da Arsenal ta dauka a hannun Chelsea. Mai tsaron ragar ya rattaba kwantiragin shekaru […]

source https://dalafmkano.com/?p=11643&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=premier-league-aston-villa-ta-dauki-martinez-daga-arsenal

Share this


Author: verified_user

0 Comments: