https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Sep 2020
Premier League: Batshuayi ya koma Crystal Palace daga Chelsea

Home Premier League: Batshuayi ya koma Crystal Palace daga Chelsea
Dan wasan Chelsea Michy Batshuayi, ya koma Crystal Palace a matsayin aro, bayan da ya rattaba kwantiragi na tsawon shekara guda da Chelsea. Dan wasan mai shekaru 26, dan kasar Belgium, wanda Chelsea ta dauke shi daga Marseille a kan kudi Fam miliyan 33, tun a shekarar 2016. A baya dan wasan ya taba zuwa […]

source https://dalafmkano.com/?p=11534&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=premier-league-batshuayi-ya-koma-crystal-palace-daga-chelsea

Share this


Author: verified_user

0 Comments: