https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Sep 2020
Premier League: Grealish ya kara rattaba sabon kwantiragi a Aston Villa

Home Premier League: Grealish ya kara rattaba sabon kwantiragi a Aston Villa
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa, Jack Grealish, ya rattaba sabon kwantiragi a kungiyar sa har na tsawon shekara biyar. Dan wasan mai shekaru 25, da ya fito daga kasar Ingila ya tabbatar da cewa har yanzu ya na son cigaba zama a Villa Park. Grealish wanda ya shafe tsawon shekaru 8 a […]

source https://dalafmkano.com/?p=11637&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=premier-league-grealish-ya-kara-rattaba-sabon-kwantiragi-a-aston-villa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: