https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Sep 2020
Premier League: An kafa tarihi a farkon gasar ta bana

Home Premier League: An kafa tarihi a farkon gasar ta bana
Mai rike da kambun gasar Firimiyar kasar Ingila Liverpool, ta ci gaba da kafa tarihi a gasar na samun nasarar wasanni 60 ba tare da ta yi rashin nasara a gida ba. Tun bayan da Chelsea ta yi wasanni 86 ba tare da an zura mata kwallo a gida ban tun a watan Oktobar shekarar […]

source https://dalafmkano.com/?p=11590&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=premier-league-an-kafa-tarihi-a-farkon-gasar-ta-bana

Share this


Author: verified_user

0 Comments: