https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Sep 2020
Premier League: Ta kwace lasisin kwantiragin gidan wani Talibijin

Home Premier League: Ta kwace lasisin kwantiragin gidan wani Talibijin
Hukumar gasar Firimiya ta kasar Ingila, ta kwace lasisin kwantiragin ta da wani gidan Talabijin na kasar China da ya ke haska gasar Firimiya a kasar. Hukumar ta kwace kwantiragin na Fam miliyan 564, da su ka cimma yarjejeniya a tsakanin juna. A shekarar 2019 ne a ka cimma matsaya a kan kwantiragin na tsawon […]

source https://dalafmkano.com/?p=11298&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=premier-league-ta-kwace-lasisin-kwantiragin-gidan-wani-talibijin

Share this


Author: verified_user

0 Comments: