https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Sep 2020
Premier League: ‘Yan wasa Hudu a gasar sun kamu da Covid-19

Home Premier League: ‘Yan wasa Hudu a gasar sun kamu da Covid-19
Hukumar shirya gasar Firimiyar kasar Ingila ta tabbatar da cewa wasu daga cikin ‘yan wasa Hudu a gasar sun kamu da Covid-19, bayan da sakamakon gwajin ya fito a ranar 7 da kuma 13 ga watan Satumba. Kawo yanzu an yi wa ‘yan wasa da kuma ma’aikatan kungiyoyin su kimanin Dubu 2,131 gwajin cutar a […]

source https://dalafmkano.com/?p=11640&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=premier-league-yan-wasa-hudu-a-gasar-sun-kamu-da-covid-19

Share this


Author: verified_user

0 Comments: