https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Sep 2020
Rahoto: Ba a kai mai daurin talala gidan gyaran hali – DSC Musbahu

Home Rahoto: Ba a kai mai daurin talala gidan gyaran hali – DSC Musbahu
Mai magana da yawun ma’aikatan gidan ajiya da gyarin hali na jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, doka ta amince da a yiwa mai karamin laifi daurin Talala. DSC Musbahu, ya bayyana hakan a zantawar sa da gidan rediyon Dala a ranar Talata. Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

source https://dalafmkano.com/?p=11452&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-baa-a-kai-mai-darin-talala-gidan-gyaran-hali-dsc-musbahu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: