https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Sep 2020
Rahoto: Ban hadu da masu garkuwa da mutane ba – Ibni Sina

Home Rahoto: Ban hadu da masu garkuwa da mutane ba – Ibni Sina
Babban Kwamandan hukumar Hisba a jihar Kano Sheikh Harun Ibni Sina ya musanta labarin da a ke yadawa a kafafen sadarwa na Socila Media ya kubuta da kyar a hannun masu garkuwa da mutane. Sheikh Harun Ibni Sina, ya bayyana hakan ne a zantarwa da gidan rediyon Dala a ranar Alhamis. Domin jin cikakken rahoton […]

source https://dalafmkano.com/?p=11286&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-ban-hadu-da-masu-garkuwa-da-mutane-ba-ibni-sina

Share this


Author: verified_user

0 Comments: