https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Rahoto: Direbobin da su ka yi yunkurin kona motar KAROTA sun gurfana a kotu

Home Rahoto: Direbobin da su ka yi yunkurin kona motar KAROTA sun gurfana a kotu
Direbobin motar da ke tashar gyadi-gyadi wadanda a ka yi zargin sun yi yunkurin kona motar jami’an KAROTA lokacin da su ka je tashin tashar motar kasancewar haramtacciya ce, sun gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola. Tun da fari an yi zargin matasan sun dauko […]

source https://dalafmkano.com/?p=11230&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-direbobin-da-su-ka-yi-yunkurin-kona-motar-karota-sun-gurfana-a-kotu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: