https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Sep 2020
Rahoto: An fara sallah a masallacin Juma’a na Yamadawa

Home Rahoto: An fara sallah a masallacin Juma’a na Yamadawa
An bude sabon masallacin Jum’a a unguwar Yamadawa, Dorayi Babba da ke karamar Hukumar Gwale a jihar Kano, wanda a ka sakawa suna Masjidul Su’ada. Hudubar da Limamin masallacin, Muhammad Hadi Sarki ya gabatar ta kunshi kiran al’umma da yin Istigfari domin neman gafarar ubangiji. Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.  

source https://dalafmkano.com/?p=11344&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-an-fara-sallah-a-masallacin-jumaa-na-yamadawa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: