https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Sep 2020
Rahoto: Hisba ta kai magidanci Kotu a kan rashin bayar da kudin rainon ciki

Home Rahoto: Hisba ta kai magidanci Kotu a kan rashin bayar da kudin rainon ciki
Wata mata ta kai karar tsohon mijin ta Hukumar Hisba da ke karamar hukumar Ungoggo a kan ta na dauke da cikin sa, amma babu kudin rainon ciki da kuma kulawa. Hukumar Hisbar ta gayyato mijin amma yaki zuwa, daga bisani kuma ta yi wa matar jagora zuwa kotun shari’ar musulunci da ke garin na […]

source https://dalafmkano.com/?p=11518&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-hisba-ta-kai-magidanci-kotu-a-kan-rashin-bayar-da-kudin-rainon-ciki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: