https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Sep 2020
Rahoto: Hukumar Hisba ta kama masu rawar Solo a Kwanar Dangora

Home Rahoto: Hukumar Hisba ta kama masu rawar Solo a Kwanar Dangora
Dakarun Hisba a jihar Kano sun tarwatsa maza da mata a Kwanar Dangora da ke yin rawar Solo har mutane 30. Babban Kwamandan Hisbar Sheikh Harun Ibni Sina ya bayyana hakan a Shelkwatar hukumar da ke Sharada. Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

source https://dalafmkano.com/?p=11280&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-hukumar-hisba-ta-kama-masu-rawar-solo-a-kwanar-dangora

Share this


Author: verified_user

0 Comments: