https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Rahoto: Jami’an NDLEA ba su yi sanadin mutuwar kowa ba – Dr Ibrahim Abdul

Home Rahoto: Jami’an NDLEA ba su yi sanadin mutuwar kowa ba – Dr Ibrahim Abdul
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta musanta zargin da wani magidanci ya yi a kan hukumar ta yi sanadiyar mutuwar dan sa lokacin da su ka zo kame ya fada cikin kududdufi. Kwamandan hukumar reshen jihar Kano Dr. Ibrahim Abdul ya bayyana hakan a yayin zantawar sa da […]

source https://dalafmkano.com/?p=11393&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-jamian-ndlea-ba-su-yi-sanadin-mutuwar-kowa-ba-dr-ibrahim-abdul

Share this


Author: verified_user

0 Comments: