https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Sep 2020
Rahoto: Kotu yanke wa Matashi hukuncin daurin watanni 3 a kan laifin satar Rodi

Home Rahoto: Kotu yanke wa Matashi hukuncin daurin watanni 3 a kan laifin satar Rodi
An gurfanar da wani matashi a rukunin Kotunan majistret da ke unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a Huda Haruna Abdu a kan zargin sata. ‘Yan Bijilante na unguwar Sheka ne su ka kama matashin da zargin satar Rodikan mutane cikin dare, bayan an karanta masa kunshin tuhumar da ake yi masa ya amsa laifin sa, inda […]

source https://dalafmkano.com/?p=11521&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-kotu-yanke-wa-matashi-hukuncin-daurin-watanni-3-a-kan-laifin-satar-rodi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: