https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Sep 2020
Rahoto: Kungiyar Yardaddun Mata ta rabawa marasa lafiya kudade a Kano

Home Rahoto: Kungiyar Yardaddun Mata ta rabawa marasa lafiya kudade a Kano
Kungiyar mata mai rajin kare hakkin mata mai suna Yardaddun mata ta taimakawa wani mara lafiya mai cutar Paralyze a unguwar Hotoro. Shugabar kungiyar Aisha Lawan Saji Rano ta ce, suna bukatar tallafin gwamnati dama al’umma domin ci gaba tallafawa al’ummar da ke bukatar taimako. Domin jin cikakken shirin saurari wannan.  

source https://dalafmkano.com/?p=11492&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-kungiyar-yardaddun-mata-ta-rabawa-marasa-lafiya-kudade-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: