https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Sep 2020
Rahoto: Kuskure ne yin jinkirin hukunci ga wanda aka yanke wa hukuncin kisa – Barista Dantaito

Home Rahoto: Kuskure ne yin jinkirin hukunci ga wanda aka yanke wa hukuncin kisa – Barista Dantaito
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya ce, ba daidai bane a dauki lokaci mai tsawo ba’a zartar da hukunci ga wanda aka yankewa hukuncin kisa ba. Barista Danbaito, ya bayyana hakan a zantawarsa da gidan rediyon Dala a ranar Laraba. Domin jin cikakken shirin saurari wannan.  

source https://dalafmkano.com/?p=11483&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kuskure-ne-yin-jinkirin-hukunci-ga-wanda-aka-yanke-wa-hukuncin-kisa-barista-dantaito

Share this


Author: verified_user

0 Comments: