https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Rahoto: Ma’aikatan Kamfani sun yi zanga-zanga

Home Rahoto: Ma’aikatan Kamfani sun yi zanga-zanga
Ma’aikatan wani Kamfanin Tabarma da ke unguwar Sharada a jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan rashin karin albashi da rashin damuwa da lafiyar su da kuma danne hakki Ma’aikatan sun gudanar da zanga-zangar ne a ranar Laraba, yayin zantawar su da gidan rediyon Dala sun mika koken su ga gwamnatin domin ta […]

source https://dalafmkano.com/?p=11251&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-maaikatan-kamfani-sun-yi-zanga-zanga

Share this


Author: verified_user

0 Comments: