https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Sep 2020
Rahoto: Mai sayar da abinci ta kai ‘yar aikin ta Hisba a kan rashin kwana a gida

Home Rahoto: Mai sayar da abinci ta kai ‘yar aikin ta Hisba a kan rashin kwana a gida
Wata mata mai sayar da abinci a jihar Kano, wadda jarin ta ya karye saboda halin matsin rayuwa da ake ciki, ta kai ‘yar aikin ta hukumar Hisbah, a kan zargin yarinyar ba ta kwana a gida, idan ta dawo ta tambaye ta sai ta rinka kame-kame. Bayan kuma an fara bincike matakin farko, sai […]

source https://dalafmkano.com/?p=11619&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-mai-sayar-da-abinci-ta-kai-yar-aikin-ta-hisba-saboda-rashin-kwana-a-gida

Share this


Author: verified_user

0 Comments: