https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Rahoto: Manoma sun amfana da tallafin gwamnatin tarayya a Kano

Home Rahoto: Manoma sun amfana da tallafin gwamnatin tarayya a Kano
Kungiyar manoma masu sarrafa masara da kasuwanci ta kasa ta bayyana jin dadin ta a kan tallafin da gwamnatin tarayya karkashin babban bankin sa ya basu domin gudanar da aikin noma. Shugaban kungiyar Yusuf Ado Kibiya ne ya bayyana hakan lokacin da kungiyar ke bibiyi tallafin da gwamnatin tarayyar ta baiwa manoma Taki da kuma […]

source https://dalafmkano.com/?p=11266&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-manoma-sun-amfana-da-tallafin-gwamnatin-tarayya-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: