https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Sep 2020
Rahoto: Matasa 2 masu sojan gona da kakin ‘Yan sanda sun gurfana a kotu

Home Rahoto: Matasa 2 masu sojan gona da kakin ‘Yan sanda sun gurfana a kotu
Wasu matasa biyu Mustapha Dauda dan unguwar Gwammaja da kuma Halifa Garba dan unguwar Dala, sun gurfana a kotun shari’ar musulunci da ke garin Jaba a kan tuhumar aikata sojan gona. Matasan a na zargin sun ce su ‘Yan sandan Anti-Daba ne inda su ka tafi unguwar Dorayi domin kama wani yaro da su k […]

source https://dalafmkano.com/?p=11283&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-matasa-2-masu-sojan-gona-da-kakin-yan-sanda-sun-gurfana-a-kotu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: