https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Sep 2020
Rahoto: Matasa su amfana da rayuwar su kafin su tsufa – Malam Tofa

Home Rahoto: Matasa su amfana da rayuwar su kafin su tsufa – Malam Tofa
Babban limamin masallacin masjidul Quba da ke unguwar Tukuntawa Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, matasa su yi kokarin amfanar rayuwar su kafin tsufa tazo musu. Malam Ibrahim ya bayyana hakan ne a yayin hudubar Juma’a da ta gudana a masallacin a ranar Juma’a. Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.  

source https://dalafmkano.com/?p=11337&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-matasa-su-amfana-da-rayuwar-su-kafin-su-tsufa-malam-tofa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: