https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Rahoto: Matashin da ya yi kisa a kan kofin shayi ya gurfana a kotu

Home Rahoto: Matashin da ya yi kisa a kan kofin shayi ya gurfana a kotu
Kotun majistret mai lamba 42, karkashin mai shari’a Hanif Sunusi Yusuf ta fara sauraren karar da rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Auwal Abdullahi Ayagi. Tun da fari wani mutum mai suna Abba Garba Shehu ya shigar da kara a ofishin ‘yan sanda da ke Mandawari a ranar 28, ga watan […]

source https://dalafmkano.com/?p=11396&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-matashin-da-ya-yi-kisa-a-kan-kofin-shayi-ya-gurfana-a-kotu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: