https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Sep 2020
Rahoto: Matashiya haihu bayan watanni 4 da yin biki

Home Rahoto: Matashiya haihu bayan watanni 4 da yin biki
A na zargin wani saurayi ya yi wa budurwarsa juna biyu bayan ta auri wani saurayi na daban watanni hudu da bikin ta haihu a garin Kunya da ke karamar hukumar Minjibir. An yi zargin masoyan Sunusi Bala da kuma Maryam Bala sun jima su na soyayya inda yake shiga har cikin gida suna zance, […]

source https://dalafmkano.com/?p=11277&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-matashiya-haihu-bayan-watanni-4-da-yin-biki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: