https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Sep 2020
Rahoto: Muna neman tallafin filaye domin fadada makabartu – Dakacin Sharada

Home Rahoto: Muna neman tallafin filaye domin fadada makabartu – Dakacin Sharada
Dakacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya yi kira ga wadatan da ke unguwar Sharada domin bayar da tallafin gyaran makabartu da yanken. Alhaji Iliyasu Mu’azu ya yi kiran ne a zantawarsu da gidan rediyon Dala lokacin da yak e bayani a kan wani fili da wani attajiri ya saya domin fada makabarta. Domin jin […]

source https://dalafmkano.com/?p=11498&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-muna-neman-tallafin-filaye-domin-fadada-makabartu-dakacin-sharada

Share this


Author: verified_user

0 Comments: